الجمعة، 11 نوفمبر 2016

Cika -cikan Musulunci

Da sunan Allah Mai rahama Mai jinkai
An gina Musulunci a kan abubuwa guda biyar:

  1. Shaidawa ba abin bautawa da gaskiya sai Allah, da shaida wa Annabi Muhammada Manzo ne na Allah.
  2. Tsaida sallah.
  3. Bada zakka.
  4. Azumin watan ramadana.
  5. yin aikin hajji          
Yazo a hadisin a hadisin Abdullahi dan Umar Allah kara yarda a gare shi yace : na ji Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa : "An gina musulunci akan abubuwa guda biyar : Shaida wa ba abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Muhammad manzo ne na Allah, da tsaida sallah, da ziyartar dakin Allah, da azumin ramadan" Bukhari da Muslim ne suka rawaito. 

ليست هناك تعليقات:

إرسال تعليق